Kasashen EU 6 sun bukaci kungiyar ta sassautawa Syria takunkuman da ta kakaba mata a fannonin sufuri da makamashi da harkar ...
Ma’aikatan da suka yi ritaya a Nijar sun koka a game da tsaikon da suka ce ana fuskanta wajen biyansu kudaden fansho, inda a ...
Manoman sun zarta iyakar da dakarun suka shata musu domin yin noma da kamun kifi a yankin da ya zama mafaka ga mayakan ISWAP ...
A yau Litinin ‘yan majalisar dokokin jihar Legas, suka tsige kakakin majalisar, Mudashiru Obasa. Hakan na zuwa ne a daidai ...
Gwamnatin Abacha ta kama Obasanjo a 1995 a bisa zargin kitsa juyin mulki. Sai dai, an saki tsohon shugaban kasar bayan ...
Dakarun sojin saman Najeriya suna takatsantsan wajen tabbatar da ragewa barna da kiyaye abka ma fararen hula a ayyukan da ...
Gwamnan jihar, yace wanna na iyaka kasancewa ibtila'in da yayi sanadin asarar kudade mafi yawa a tarihin Amurka ...
Gwamnatoci da kungiyoyin kula da kiwon lafiyar al’uma a jihohin Kano da Jigawa sun himmatu wajen magance matsalar karancin ...
Wasu mazaje masu aikin ba da kariya ga yankunan su daga harin ‘yan bindiga sun gamu da ajalinsu a lokacin da suke kokarin kai ...
Sabon shugaban Syria Ahmed al-Sharaa ya ce yana fatan ganin wata sabuwar alakar dangantaka da Lebanon, kwanaki bayan kasar ...
Murabus din na Smith wata alama ce ta rugujewar tuhume-tuhumen da ake yi wa Trump, wadanda ke iya ƙarewa ba tare da wani ...
Shirin Zauran VOA na wannan makon, ya ci gaba da kawo muku muhawara kan yadda Najeriya ke ci gaba da karbo bashi, wanda zai ...