Kasashen EU 6 sun bukaci kungiyar ta sassautawa Syria takunkuman da ta kakaba mata a fannonin sufuri da makamashi da harkar ...
Manoman sun zarta iyakar da dakarun suka shata musu domin yin noma da kamun kifi a yankin da ya zama mafaka ga mayakan ISWAP ...
Gwamnatin Abacha ta kama Obasanjo a 1995 a bisa zargin kitsa juyin mulki. Sai dai, an saki tsohon shugaban kasar bayan ...
A yau Litinin ‘yan majalisar dokokin jihar Legas, suka tsige kakakin majalisar, Mudashiru Obasa. Hakan na zuwa ne a daidai ...
Dakarun sojin saman Najeriya suna takatsantsan wajen tabbatar da ragewa barna da kiyaye abka ma fararen hula a ayyukan da ...
Gwamnan jihar, yace wanna na iyaka kasancewa ibtila'in da yayi sanadin asarar kudade mafi yawa a tarihin Amurka ...
Ma’aikatan da suka yi ritaya a Nijar sun koka a game da tsaikon da suka ce ana fuskanta wajen biyansu kudaden fansho, inda a ...