Kasashen EU 6 sun bukaci kungiyar ta sassautawa Syria takunkuman da ta kakaba mata a fannonin sufuri da makamashi da harkar ...
Manoman sun zarta iyakar da dakarun suka shata musu domin yin noma da kamun kifi a yankin da ya zama mafaka ga mayakan ISWAP ...
Gwamnatin Abacha ta kama Obasanjo a 1995 a bisa zargin kitsa juyin mulki. Sai dai, an saki tsohon shugaban kasar bayan ...
A yau Litinin ‘yan majalisar dokokin jihar Legas, suka tsige kakakin majalisar, Mudashiru Obasa. Hakan na zuwa ne a daidai ...
Dakarun sojin saman Najeriya suna takatsantsan wajen tabbatar da ragewa barna da kiyaye abka ma fararen hula a ayyukan da ...
Gwamnan jihar, yace wanna na iyaka kasancewa ibtila'in da yayi sanadin asarar kudade mafi yawa a tarihin Amurka ...
Shirin Zauran VOA na wannan makon, ya ci gaba da kawo muku muhawara kan yadda Najeriya ke ci gaba da karbo bashi, wanda zai ...
Jami'ai sun yi gargadin cewa adadin wadanda suka mutu, wanda aka sabunta shi a yammacin ranar Alhamis, na iya karuwa, idan ...
Al’umar gundumar Dankurmi a Karamar Hukumar Mulkin Maru ta jihar Zamfara sun shiga firgici da damuwa akan wani harin ‘Yan ...
Fiye da mutane 30,000 ciki har da fitattun jaruman Hollywood, ne suka fice daga gidajensu yayin da wata gobarar daji ta ...
Farfesa Naana Jane Opoku-Agyemang ta zama mace ta farko da babbar jam’iyyar siyasa NDC ta Ghana ta zaba don tsayawa takarar ...
A shirin Lafiya na wannan makon mun yi magana ne akan shan magunguna dake sa karfin jiki ko kuma kara kuzari a jiki, inda ...