Dakarun sojin saman Najeriya suna takatsantsan wajen tabbatar da ragewa barna da kiyaye abka ma fararen hula a ayyukan da ...
Gwamnan jihar, yace wanna na iyaka kasancewa ibtila'in da yayi sanadin asarar kudade mafi yawa a tarihin Amurka ...
Gwamnatoci da kungiyoyin kula da kiwon lafiyar al’uma a jihohin Kano da Jigawa sun himmatu wajen magance matsalar karancin ...
Wasu mazaje masu aikin ba da kariya ga yankunan su daga harin ‘yan bindiga sun gamu da ajalinsu a lokacin da suke kokarin kai ...
Sabon shugaban Syria Ahmed al-Sharaa ya ce yana fatan ganin wata sabuwar alakar dangantaka da Lebanon, kwanaki bayan kasar ...
Murabus din na Smith wata alama ce ta rugujewar tuhume-tuhumen da ake yi wa Trump, wadanda ke iya ƙarewa ba tare da wani ...
Shirin Zauran VOA na wannan makon, ya ci gaba da kawo muku muhawara kan yadda Najeriya ke ci gaba da karbo bashi, wanda zai ...
Binciken ya yi kiyasin cewa tsakanin watan Oktoban 2023 zuwa Yunin 2024, an sami mutuwar Falasdinawa sama da 64,000 sakamakon ...
"Batun da za mu yi musu shi ne cewa, matsayin Amurka a yankin na da matukar karfi a yanzu," in ji Sullivan, a yayin da ya ke ...
Jami'ai sun yi gargadin cewa adadin wadanda suka mutu, wanda aka sabunta shi a yammacin ranar Alhamis, na iya karuwa, idan ...
The code has been copied to your clipboard. The URL has been copied to your clipboard ...
Cibiyar Nazarin Dabaru ta Afirka ta ce yadda ake yada labaran karya da gangan ko cikin kuskure a Afirka, ya ninka kusan sau hudu tun daga shekarar 2022, lamarin da ke kawo tarnaki ga zaman lafiya da d ...