Dakarun sojin saman Najeriya suna takatsantsan wajen tabbatar da ragewa barna da kiyaye abka ma fararen hula a ayyukan da ...
Gwamnan jihar, yace wanna na iyaka kasancewa ibtila'in da yayi sanadin asarar kudade mafi yawa a tarihin Amurka ...
Gwamnatoci da kungiyoyin kula da kiwon lafiyar al’uma a jihohin Kano da Jigawa sun himmatu wajen magance matsalar karancin ...
Wasu mazaje masu aikin ba da kariya ga yankunan su daga harin ‘yan bindiga sun gamu da ajalinsu a lokacin da suke kokarin kai ...